Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Ci Gaban Tattauna Kan Karin Mafi Karancin Albashi Da Kuma Kamun Ludayin Gwamnatin Tinubu, Yuni 11, 2024

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C
Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka, Washington, D.C

WASHINGTON, D. C. - Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon ya ci gaba da tattauna da wasu ‘yan majalisar dattawan Najeriya a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, akan halin da kasar ta tsinci kanta a ciki a daidai lokacin da tattalin arzikin kasar ke fuskantar matsi, lamarin da ya sa kungiyoyin kwadago ke kokarin ganin an yi karin mafi karancin albashi.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Ci Gaban Tattauna Kan Karin Mafi Karancin Albashi Da Kuma Kamun Ludayin Gwamnatin Tinubu, Yuni 11, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:40 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG