WASHINGTON D. C. — 
A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun tattauna ne akan juyin mulkin Jamhuriyar Nijar da kuma ko shin tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou yana da hannu a ciki.
Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Dandalin Mu Tattauna