Cikin shekaru biyu ministoci da hafsan hafsoshin kasashen dake anfani da tafkin Chadi sun yi taro sau hudu akan matsalolin tsaro musamman tashin tashinar da kungiyar Boko Haram ke haddasawa.
Shuwagabannin Najeriya da Chadi, Nijar dakuma Kamaru Zasu Yaki Boko Haram, Oktoba 10, 2014

5
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan. huwagabannin Najeriya da Chadi, Nijar dakuma Kamaru Zasu Yaki Boko Haram, Oktoba 9, 2014.