Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Alhazan Najeriya Fiye da 20 ne Suka Mutu a Saudiya


Alhazai
Alhazai

Yayin da aka fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida an kiyasta cewa alhazai fiye da 20 ne Allah ya karbi rayukansu a kasa mai sarki.

Alhaji Uba Mana jami'in yada labaru na hukumar alhazan Najeriya yayi karin haske akan wadanda suka rasa rayukansu.

Yayin da yake zantawa da wakilin Muryar Amurka yace mutane 19 aka tabbatar masu sun rasa rayukansu a Saudiyan. Amma babu mamaki a samu karin adadin wadanda suka mutu nan gaba idan bayanai sun shigo daga sassa daban daban.

Alhazan Kogi da na Legas sun soma tashi. Jihar Kaduna kuma na cikin jihohin da alhazanta zasu koma gida kan kari. Wakilin alhazan Kadunan Lawandi Hamisu yace sun kammala duk ayyukansu kuma wasu cikinsu suna Jiddah gaf da tashi zuwa Najeriya.

Amma alhazan jihar Adamawa suna cikin zullumi na rashin sanin ranar da za'a fara gijilarsu. Suna zaman kashe kudin da basu dashi.

Ga rahoton Ibrahim Abdulaziz.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Shiga Kai Tsaye

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG