Dayake Magana a zauran taron Majalisar Dinkin Duniya yau Laraba shugaban kasa Goodluck Jonathan yace, Najeriya bazatayi wasabi wajen magance ta’addanci, abinda ya baiyana amatsayin ha’dari ga duk duniya, Shugaba Jonathan harma ya baiyana cewar Najeriya tayi nasara wajen magance cutar Ebola kuma yanzu tarabu da cutar.
Shugaba Goodluck Jonathan hadu da sakataren Majalisar Dinkin Duniya Bank Ki-moon alokacin babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014
Shugaba Goodluck Jonathan ya gaisa da wanda suka halarci babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014.
Shugaban Kasar Najeriya Goodluck Jonathan Yace Najeriya ta Rabu da Cutar Ebola Awani Taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014

1
Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan yayi jawabi ga bangaren tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a zama na sittin da tara na babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014.

2
Shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan yayi jawabi ga bangaren tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a zama na sittin da tara na babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014

3
Shugaba Goodluck Jonathan hadu da Shugaban Amurka Barack Obama alokacin babban taron Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 24, 2014.

4
Flares are set off from a Taiwan navy missile ship in a military drill outside a naval base in Kaohsiung port, southern Taiwan.