Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya Ya Tattauna Da Shugaba Hassan Rouhani Na Iran A Birnin Paris.
Shugaba Muhammadu Buhari Na Najeriya Ya Tattauna Da Shugaba Hassan Rouhani Na Iran A Birnin Paris
Sun yi wannan tattaunawa yau talata a gefen taron kolin kasashe masu arzikin man gas na uku da ake gudanarwa a Teheran, babban birnin Iran.

5
Shugaba Vladimir Putin na Rasha da shugaba Hassan Rouhani na Iran a zauren taron kolin kasashen masu arzikin man gas na duniya

6
Shugaba Hassan Rouhani na Iran da Sakatare janar na Kungiyar Kasashe Masu Arzikin Man Gas ta duniya, Mohammad Hossein Adeli a wajen taron koli na uku na kungiyar da ake kira GECF a takaice a Teheran, babban birnin Iran.