Wadanda Suka Ji Rauni Daga Harin Bam A Kasuwar Wayar Hannu Ta Kano
Wadanda Suka Ji Rauni Daga Harin Bam A Kasuwar Wayar Hannu Ta Kano
Hotunan wadanda suka ji rauni suke kwance a asibiti da kuma wuraren da bam ya tashi a kasuwar wayar hannu dake Farm Centre a Kano

1
Wani saurayi da ya ji rauni yana kwance kan gadon asibiti a Kano, a bayan da bam ya tashi a kasuwar wayar hannu dake Farm Centre a Kano, laraba 18 Nuwamba 2015.

2
Ma'aikatan agaji su na duba inda bam ya tashi a kasuwar wayar hannu dake Farm Centre a Kano, laraba 18 Nuwamba 2015.

3
Jami'an tsaro su na gadin inda bam ya tashi a kasuwar wayar hannu dake Farm Centre a Kano, laraba 18 Nuwamba 2015.

4
Sojoji su na aikin gadi a inda bam ya tashi a kasuwar wayar hannu dake Farm Centre a Kano, laraba 18 Nuwamba 2015.