A wani taron hadin guywa tsakanin shugaba Obama da shugaban Vietnam Tran Dai a Hanoi babban birnin tarayyar Vietnam, shugaba Obama ya sanar da cewa Amurka ta dage takunkumin hana saidawa Vietnam makamai bayan shekaru hamsin.
Shugaba Barak Obama a Vietnam.
Shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kai ziyara kasar Vietnam, inda ya gana da shugaba Tran Dai da wasu makarruban gwamnatin kasar.
 
1
Shugaban Amurka Barak Obama lokacin da ya isa fadar shugaban kasar Vietnam a Hanoi.
 
 
2
Shugaban Amurka Barak Obama lokacin da ya isa fadar shugaban kasar Vietnam a Hanoi.
 
3
Shugaba Barak Obama tare da shugaban kasar Vietnam Tran Dai a birnin  Hanoi.
 
 
4
Shugaba Obama lokacin da yake gaisawa da Ministan harkokin wajen Vietnam Pham Binh Minh
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
