0
Sarkin Kano ya Ziyarci Mutanen da Harin Bom din Masallaci ya Rutsa Dasu, 30 ga Nuwamba 2014
Fiye da mutane 102, suka mutu a harin bom din da aka kai a babban masallacin Kano, ranar juma'a inji wani ma'aikacin asibiti. A asibitin Murtala Muhammad, wani ma'aikaci yace ya fadawa kafofin yadda labarai cewa ya kirga fiye gawawwaki 102, da aka kawo asibiti bayan tashin boma-bomai.
![Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.](https://gdb.voanews.com/24b1a46b-2824-43aa-9599-2120be194dcc_cx11_cy13_cw80_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.
![Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.](https://gdb.voanews.com/607a400e-1d27-4707-be9a-e86b35e0c7a0_cx13_cy3_cw85_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.
![Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.](https://gdb.voanews.com/55f8aded-82d2-49a6-97ee-107059538b7b_cx38_cy10_cw32_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.
![Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.](https://gdb.voanews.com/55d77e37-c620-48f8-a231-987954d1aab6_cx4_cy7_cw90_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.