0
Sarkin Kano ya Ziyarci Mutanen da Harin Bom din Masallaci ya Rutsa Dasu, 30 ga Nuwamba 2014
Fiye da mutane 102, suka mutu a harin bom din da aka kai a babban masallacin Kano, ranar juma'a inji wani ma'aikacin asibiti. A asibitin Murtala Muhammad, wani ma'aikaci yace ya fadawa kafofin yadda labarai cewa ya kirga fiye gawawwaki 102, da aka kawo asibiti bayan tashin boma-bomai.
5
Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.
6
Sarkin Kano Muhammad Sanusi na biyu, ya ziyarci wadanda harin bom din ranar juma'a, ya rutsa dasu, a asibitin Murtala Muhammad, a Kano, 30 ga Nuwamba 2014.