Mutane Masu Yawan Gaske Sun Mutu A Lokacin Da Bama-Bamai Suka Tashi Cikin Masallacin Jumma'a Na Kano
Tashin Bam a Masallacin Jumma'a na Kano, Nuwamba 28, 2014
Mutane Masu Yawan Gaske Sun Mutu a Lokacin da Bama-Bamai Suka Tashi Cikin Masallacin Jumma'a na Kano

1
Wani mutum da ya ji rauni ake shigar da shi asibiti a bayan tashin bam cikin Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba 2014.

2
U.S. President Barack Obama holds a baby during his visits at Iwakuni Marine Corps Air Station, enroute to his Hiroshima trip in Iwakuni, Japan.

3
Mutane sun taru su na kallo a inda bam ya tashi a babban Masallacin Jumma'a na Kano, Jumma'a 28 Nuwamba, 2014. Mutane da yawa sun rasa rayukansu, kuma jami'ai suka ce watakila yawan wadanda zasu hallaka zai karu.

4