Rundunar sojin Najeriya ta nada wa Operation Lafiya Dole sabon kwamanda a Maiduguri Manjo Rogers Nocolas. Ita ce take yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya.
Hotunan Sabon Kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas
Jiya rundunar dake fafatawa da 'yan Boko Haram ta samu sabon kwamanda
![ABUJA: Sabon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas tare wasu dakarun soji, Disemba 12, 2017](https://gdb.voanews.com/42d3b346-9df3-4c54-9622-ebac8eac955c_w1024_q10_s.png)
9
ABUJA: Sabon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Rogers Nicolas tare wasu dakarun soji, Disemba 12, 2017
![ABUJA: Tsofon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Ibrahim Attahiru da kuma wasu dakarun soji, Disemba 12, 2017](https://gdb.voanews.com/9c345576-b5fe-4869-8b98-241d70936672_w1024_q10_s.png)
10
ABUJA: Tsofon kwamandan Operation Lafiya Dole Manjo Ibrahim Attahiru da kuma wasu dakarun soji, Disemba 12, 2017
![ABUJA: Taron sojoji ](https://gdb.voanews.com/8df6cdc9-100a-479a-9f88-f7a47f901d81_w1024_q10_s.jpg)
11
ABUJA: Taron sojoji
Facebook Forum