Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Batun Samar Da Ilmin Zamani Ga Masu Bukata Ta Musamamman, Nuwamba 16, 2023


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon mun duba samar da aikin yi ga masu bukata ta musamman ko basu damar yin ilimin zamani hanyoyi ne da aka yi amannar cewa suna taimakawa wajen rage yawan masu dogaro da bara a matsayin sana’a.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA:Batun Samar Da Ilmin Zamani Ga Masu Bukata, Nuwamba 16, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG