Shugaban Goodluck Jonathan, ya nada Onyebuchi Chukwu, a matsayin Minista a karon farko, a shekaran 2010, ya kuma sake nada shi a karo na biyu a watan yuni 2011. Yanzun yawan wadanda suka kamu da cutar Ebola a Najeriya, kawo yau 10, ga Satumba, 19, a cewar Ministan Lafiya Chukwu.
Masu Ikon Fada a Ji a Najeriya: Ministan Kiwon Lafiya na Najeriya, Onyebuchi Chukwu, 12 ga Satumba, 2014

5
Ministan kiwon lafiya na Najeriya, Onyebuchi Chukwu, a lokacin da yake yiwa 'yan jaridu bayani dangane da barkewar cutar Ebola, a Najeriya, 7 ga Agusta, 2014.

6
Ministan kiwon lafiya na Najeriya, Onyebuchi Chukwu, a lokacin da yake yiwa 'yan jaridu bayani dangane da barkewar cutar Ebola, a Najeriya, 14 ga Agusta.

7
Ministan kiwon lafiya na Najeriya, Onyebuchi Chukwu, a lokacin da yake yiwa 'yan jaridu bayani akan cutar Ebola, a ganawar da yayi da Kwamishinonin, kiwon lafiya, jihohin kasar a Abuja, 1 ga Satumba 2014.

8
Ministan Kiwon Lafiya na Najeriya, Onyebuchi Chukwu da mutum da suka ji rauni, 27 ga Yuni, 2014.