Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Sauyin Yanayi Ke Shafar Lafiyar Mutane, Maris 28, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun leka Jamhuriyar Nijar ne inda muka tattauna da kwararren likita kuma shugaban asibitin Kaura Hasau dake Maradi, Dr. Manou Amadou kan yadda sauyin yanayi ke shafar lafiyar ‘dan adam.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Yadda Sauyin Yanayi Ke Shafar Lafiyar Mutane, Maris 28, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:43 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG