Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Wasu Abubuwan Dake Haddasa Warin Jiki, Maris 07, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun yi magana ne akan warin jiki dakan faru sakamakon haduwar zufa da kwayoyin nau'in bacteria dake kan fatar mutum. Akwai kuma cututtuka da dama dake haddasa warin jiki sai dai a wasu lokutan akan samu warin jiki ne sakamakon rashin tsafta.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Wasu Abubuwan Dake Haddasa Warin Jiki, Maris 07, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG