Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Ranar Kula Da Lafiya Ta Duniya-MDD, Maris 21, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - A shirin na wannan makon, Majalisar Dinkin Duniya ta ware 20 ga watan Maris na kowacce shekara ne a matsayin ranar kula da lafiya da kuma tsaftar baki ta duniya.

Dalilin haka ne muka zanta da Sakataren Kungiyar Ma'aikatan Lafiya masu kula da tsafta da lafiyar baki, Kwamred Yasinu Khalil, wanda ya mana bayani game da wannan rana da kuma muhimmancinta.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Ranar Kula Da Lafiya Ta Duniya-MDD, Maris 21, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG