Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Duba Akan Binciken Lafiya Da Muhimmancinsa Ga Mata Fabrairu 29, 2024

Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin na wannan mako yayi magana ne akan binciken lafiya da kuma jadadda muhimmancinsa musamman ga mata tare da Dr. Na'ima Idris.

A sauraro cikakken shirin a sauti:

LAFIYA UWAR JIKI: Duba Akan Binciken Lafiya Da Muhimmancinsa Ga Mata Fabrairu 29, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:48 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG