Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Nijar Na Kare Bullar Zazzabin Lassa- April 11, 2024


Hauwa Umar
Hauwa Umar

ABUJA, NIGERIA - Shirin na wannan makon ya tattauna hanyoyin da kasar Jamhuriyar Nijar mai makwabtaka da Najeriya ke bi don kare bullar zazzabin lassa a kasar, ganin yadda cutar ke ci gaba da yaduwa a Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Matakan Nijar Na Kare Bullar Zazzabin Lass A Kasar, April 11, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:11 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG