An kaddamar da yaki da zazzabin cizon sauro a jihar Kaduna
Yaki Da Zazzabin Cizo Sauro a Kaduna
Hotunan kaddamar da yaki da zazzabin cizon sauro a jihar Kaduna, Nuwamba 26, 2015

9
Dr. Ibrahim A. Ahmad (consultant public health physician) Expert

11
Alhaji Abubakar Dankaka (Sarkin ungwan Rimi Kaduna)

13
Mata sun daga fastar kaddamarwa