Hukumar hana fasa kwauri ta Najeriya ta kama manyan bindigogi har 661 da aka yi kokarin shigar da su Najeriya.
Hotunan Makaman Da Hukumar Kwastam Ta Kama A Legas

1
Wasu bindigogi da aka kama da ga 'yan fasa ƙwauri a Lagos, Najeriya, 31 Janairu, 2017

2
Wasu bindigogi da aka kama da ga 'yan fasa ƙwauri a Lagos, Najeriya, 31 Janairu, 2017.

3
Wasu bindigogi da aka kama da ga 'yan fasa ƙwauri a Lagos, Najeriya, 31 Janairu, 2017

4