Dubban mutane sun fito kan titunan Washington DC domin nuna rashin amincewarsu da matakin da Shugaba Donald Trump ya dauka ranar Juma'a. Matakin zai dakatar da shirin ba 'yan gudun hijira matsugunni a Amurka da kuma dakatar da shige da ficen mutane daga kasashen musulmi 7. Kasashen da suka hada da Syria, Libya,Iran, Iraq, Somalia, Sudan da Yemen.
Zanga-Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Dakatar Da 'Yan Gudun Hijira Da Musulmai.

1
Military honor guards attend a welcome ceremony of French President Emmanuel Macron at the Great Hall of the People in Beijing.

2
Zanga-zangar nuna rashin amincewa da matakin dakatar da shigowar 'yan gudun hijira da kuma musulmai.

3
Zanga-zangar nuna rashin amincewa da matakin dakatar da shigowar 'yan gudun hijira da kuma musulmai.

4
Zanga-zangar nuna rashin amincewa da matakin dakatar da shigowar 'yan gudun hijira da kuma musulmai.