A yayin da wasu masu zanga-zanga suka yi tasu cikin lumana a wasu wurare a nan Washington, wasu yan adawar Trump da suke tafiya cikin tsakiyar birnin sun karya tagogi, suka kifar da kwandunan shara, kuma suka kunna wuta a wasu wurare.
Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Trump Ranar Da Ya Hau Mulki

1
Masu zanga-zangar kin jinin Donald Trump da akidojinsa sun kunna wuta a dandalin Franlin dake Washington DC.

2
Masu zanga - zangar kin jinin Donald Trump da akidojinsa sun kunna wuta a dandalin Franlin dake Washington DC.

3
Masu zanga - zangar kin jinin Donald Trump da akidojinsa sun kunna wuta a dandalin Franlin dake Washington DC.

4
'Yan sandan kwantar da tarzoma lokacin da suke korar masu zanga-zanga.