An kashe mutane 10, wasu 15 kuma sun jikkata a wani harin kunar bakin wake da aka kai a birnin Mogadishu, ranar lahadi 30 ga watan Yuli na shekarar 2017.
Hotunan Harin Kunar Bakin Wake Da Aka Kai A Birnin Mogadishu

5
Harin kunar bakin wake da aka kai a birnin Mogadishu, ranar Lahadi 30 ga watan Yuli na shekarar 2017
Facebook Forum