Hare A Biranen Iraqi 17 Ya Halaka Akalla Mutane 63
!['Yansanda suke duba wuri da aka kai hari a birnin Kirkuk.](https://gdb.voanews.com/e8382301-c480-42a4-bbd4-f2fb9dd34c15_w250_r1_s.jpg)
Jiya litinin mahara da boma bomai d a wasu makamai sun kai farmaki kan biranen Iraqi dabam dabam 17, suka halaka akalla mutane 63, suka raunata wasu daruruwan mutane.