.
Jerin Hotuna: Sojojin Nijar Na Yakar Boko Haram A Yankin Diffa
Wakilin Muryar Amurka ya gane ma idanunsa yadda sojojin Nijar suke tinkarar 'yan Boko haram a bakin iyakar kasar da Najeriya.
5
Wani sojan Nijar yana sintiri kusa da garin Diffa
6
Sojojin Nijar cikin sansanin Assaga dake kusa da Diffa (VOA/Nicolas Pinault)
7
Wani sojan Nijar mai suna lieutenant Moussa Daouda Rabiou,yana sintiri a kusa da kogin Komadougou, wanda ya raba Nijar da Najeriya
8
Wani sojan Nijar a sansanin Assaga