Yadda Duniyar Ta Wayi Gari A Wasu Sassa
Duniyar Mu A Yau

1
Wani Na Kallon Alfadari A Garin Kyiv Na Kasar Ukraine

2
Wanzami Na Yima Wani Aski A gefen Hanya A Kasar Pakistan

3
Yara Falasdinawa Na Wasa A Cikin Wata Matattar Mota A Birnin Gaza

4
Yaro Na Tallar Balo A Gefen Hanya