Shugaba Muhammadu Buharin Najeriya ya hadu da takwarorinsa, shugaba Uhuru Kenyatta na kasar Kenya da shugaba Hassan Sheik Mahmud na kasar Somaliya wajen taron jajen kisan sojojin Kenya da 'yan kungiyar al-Shabab su ka yi a El Adde.
Ziyarar Shugaba Buhari Kasar Kenya
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Kenya da na Somaliya a birnin Nairobi lokacin taron jajen sojojin Kenya da aka kashe. January 27, 2016

1
Shugaba Muhammadu Buhari tare da Darakta-Janar din Majalissar Dinkin Duniya Sahle-Work Zewde a birnin Nairobi.

2
Shugaba Muhammadu Buhari tare da Darakta-Janar din Majalissar Dinkin Duniya Sahle-Work Zewde a birnin Nairobi.

3
Shugaba Muhammadu Buhari tare da Darakta-Janar din Majalissar Dinkin Duniya Sahle-Work Zewde da babban Daraktan muhalli na Majalissar Dinkin Duniya, Joan Clos a birnin Nairobi.

4
Shugaba Uhuru Kenyatta sun hadu da shugaba Muhammadu Buhari da shugaban kasar Somaliya Hassan Sheik Mahmud, wajen taron jajen kisan sojojin Kenya.