Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud Sun Sami Halartar Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya.
Shugaba Muhammadu Buhari A bukin Karrama Sojojin Da Suka Rasa Rayukan Su A Kenya

1
Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud Na Tsaye Dage Gefen Hagu A Yayin Da Ake Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya

2
Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud A Lokacin Da Ake Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya

3
Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud A Wurin Bukin Karrama Sojojin Kasar Kenya Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya

4
Sojojin Kasar Kenya Yayin Da Ake Bukin Karrama Sojojin Kasar Da Suka Rasa Rayukansu A Yayin Da Suke Gudanar Da Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya, Bukin Da Ya Sami Halartar Shugaban Kasar Kenya Uhuru Kenyata, Da Shugaba Muhammadu Na Najeriya Da Shugaba Hassane Sheikh Mohamud