Ana Gudanar Da Bukukuwan Kirsimeti A Fadin Duniya
Ana Gudanar Da Bukukuwan Kirsimeti A Fadin Duniya

1
Paparoma Francis ya durkusa a lokacin da yake jagorancin taron addu'ar jajiberen Kirsimeti a babbar majami'ar fadar Vatican ta Saint Peter's Basilica

3
Shugaban Falasdinawa, Mahmoud Abbas, yana gaisawa da babban fada na Birnin Qudus, Fouad Twal a lokacin taron addu'ar jajiberen Kirsimeti a majami'ar Nativity ta birnin Bethlehem a yankin Yammacin kogin Jordan.

4
Wani sanye da hular fada Kirsimeti a filin shakatawa na Zuccotti dake gundumar Manhattan a New York, Amurka.

5
Daruruwan mutane sanye da kayan Fada Kirsimeti a Seoul, Koriya ta Kudu.