Yau ne jajiberin shiga sabuwar shekarar 2016 a wasu kasashen, yayinda wasu kasashen sun riga sun shiga sabuwar shekarar.
Bukukuwan Shiga Sabuwar Shekarar 2016
5
An cilla Knockout a Opeara Housa da Harbour Bridge a birnin Sydney na kasar Australia ranar jajiberin sabuwar shekara.
7
An cilla Knockout daga dogon benen Taiwan a lokacin bukin shiga sabuwar shekara a garin Taipei.
8
An cilla Knockout a Hong Kong ranar jajiberin sabuwar shekara.