Albarkacin cikon shekara daya da sace 'yan matan Chibok da 'yan Boko Haram suka yi a arewacin Najeriya, Muryar Amurka za ta shirya wata muhawara tsakanin kwararrun masanan da za su tattauna batun sace 'yan matan, da kuma kalubalen kubutar da 'yan matan dake hannun 'yan Boko Haram har yanzu.
Ba Mu Manta Da 'Yan Matan Chibok Ba, Afrilu 14, 2015
Albarkacin cikon shekara daya da sace 'yan matan Chibok da 'yan Boko Haram suka yi a arewacin Najeriya, Muryar Amurka za ta shirya wata muhawara tsakanin kwararrun masanan da za su tattauna batun sace 'yan matan, da kuma kalubalen kubutar da 'yan matan dake hannun 'yan Boko Haram har yanzu.
!['Yar Majalisar Tarayya Fredrica Wilson ta rungumi daga cikin daliban Chibok da ta samu damar kubuta.](https://gdb.voanews.com/e89a601a-cd3c-4367-8033-8ea264dc285a_cx17_cy13_cw52_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
'Yar Majalisar Tarayya Fredrica Wilson ta rungumi daga cikin daliban Chibok da ta samu damar kubuta.
!['Yar Majalisar Tarayyar Amurka Karen Bass tace "dole ne mu tuna da wahalhalun daliban Chibok.](https://gdb.voanews.com/d6b78702-b1d4-4b29-888d-a118d8425fb9_cx13_cy8_cw71_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
'Yar Majalisar Tarayyar Amurka Karen Bass tace "dole ne mu tuna da wahalhalun daliban Chibok.
![Daliban Chibok 'Patience' a shiri a musamman.](https://gdb.voanews.com/8299a18d-adea-47a0-a31d-28f36e309232_cx11_cy8_cw86_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Daliban Chibok 'Patience' a shiri a musamman.
![Shugaban VOA David Ensor, Rep. Federica Wilson, Rep Karen Bass, da daliban Chibok 'Patience".](https://gdb.voanews.com/3bc8cfea-945a-461e-a634-71e594923157_cx0_cy6_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Shugaban VOA David Ensor, Rep. Federica Wilson, Rep Karen Bass, da daliban Chibok 'Patience".