Albarkacin cikon shekara daya da sace 'yan matan Chibok da 'yan Boko Haram suka yi a arewacin Najeriya, Muryar Amurka za ta shirya wata muhawara tsakanin kwararrun masanan da za su tattauna batun sace 'yan matan, da kuma kalubalen kubutar da 'yan matan dake hannun 'yan Boko Haram har yanzu.
Ba Mu Manta Da 'Yan Matan Chibok Ba, Afrilu 14, 2015
Albarkacin cikon shekara daya da sace 'yan matan Chibok da 'yan Boko Haram suka yi a arewacin Najeriya, Muryar Amurka za ta shirya wata muhawara tsakanin kwararrun masanan da za su tattauna batun sace 'yan matan, da kuma kalubalen kubutar da 'yan matan dake hannun 'yan Boko Haram har yanzu.
![Kwararru da suka kunshi Dr. Ibrahim O. Salau, Emmanuel Ogebe, da Sandra Ekpenyong na shirin yin fashin baki akan muhimmancin ilimin yara mata da satar daliban Chibok.](https://gdb.voanews.com/6a6a1537-ac00-44b0-8fe5-e8e9f4e8ff01_cx0_cy5_cw75_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Kwararru da suka kunshi Dr. Ibrahim O. Salau, Emmanuel Ogebe, da Sandra Ekpenyong na shirin yin fashin baki akan muhimmancin ilimin yara mata da satar daliban Chibok.
![Shugaban VOA David Ensor, Rep. Federica Wilson, Rep Karen Bass, da daliban Chibok 'Patience".](https://gdb.voanews.com/a53d1f2b-34ef-4539-bfc1-f225a3e0e2bb_cx0_cy2_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Shugaban VOA David Ensor, Rep. Federica Wilson, Rep Karen Bass, da daliban Chibok 'Patience".
![People gather at Bhumibol Bridge over Chao Phraya river in Bangkok, Thailand, to mark late King Bhumibol Adulyadej's birthday.](https://gdb.voanews.com/241a3ab6-b237-458d-98ac-760508dcfd61_cx25_cy6_cw64_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
People gather at Bhumibol Bridge over Chao Phraya river in Bangkok, Thailand, to mark late King Bhumibol Adulyadej's birthday.
![Rep. Federica Wilson, Rep Karen Bass, da daliban Chibok 'Patience".](https://gdb.voanews.com/9df275de-6e7d-4af4-b90e-e4f174d96952_cx0_cy9_cw80_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Rep. Federica Wilson, Rep Karen Bass, da daliban Chibok 'Patience".