A Kashmir mabiya 'darikar Shi'a na zanga zangar nuna rashin jin dadi game da rikicin da ya faru, tare da kame shugaban 'darikar na Najeriya Ibraheem Zakzaky.
An Yi Zanga Zangar Neman A Saki Shugaban Shi'ar Najeriya Zakzaky
A Kashmir mabiya 'darikar Shi'a na zanga zangar nuna rashin jin dadi game da rikicin da ya faru, tare da kame shugaban 'darikar na Najeriya Ibraheem Zakzaky.

1
Mabiya Darikar Shi'a A Kashmir Na Zanga Zangar Kan Ricikin Najeriya

2
Wasu Iyalai Na Kallon Zanga Zangar Kame Zakzaky

3
Masu Zanga Zangar Nuna Rashin Amincewa Da Rikicin Najeriya

4
Yara Na Kallon Zanga Zanga Ta Taga