Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Soke Zaben Gwamnan Jihar Akwa Ibom a Najeriya


Wasu Magoya Bayan Jam'iyyar APC Lokacin Zabukan Najeriya
Wasu Magoya Bayan Jam'iyyar APC Lokacin Zabukan Najeriya

Wata kotun daukaka kara ta yanke hukuncin rushe zaben jihar Akwa Ibom da ta ce yana cike da magudi.

An tabbatar da magudin da ya gudana lokacin da aka yi zaben Akwa Ibom a lokacin da ya gabata. Alkalin data yanke hukuncin ta bayyana cewa an sami magudin zaben da ya bawa jam’iyyar PDP damar cin zaben gwamnan jihar.

A kwalla mutanen da suka mutu lokacin hatsaniyar zaben tsakanin jam’iyyar PDP da APC bai tashi a banza ba kamar yadda dan takarar Gwamna a jamiyyar APC ya bayyana jim kadan bayan an rushe zaben.

Sai dai ‘yan jam’iyyar ta PDP sun ce bas u yarda da duk dogon turanci da ya gudana a kotun ba da har a karshe ta rushe zaben a kotun daukaka karar. Inda suka ce baya ga magudi ma wasu wuraren ba a yi zaben ba ma sam.

Sannan kuma wasu kuri’un da aka kidaya da sunan an kada su a lokacin zaben duk alkalan sunce na bogi ne kawai. Yan PDP din sun ce zasu ruga kotun koli don tabbatar da zaben nasu bai sha ruwa ba.

Domin sun ce suna da damar daukaka kara akan wannan hukunci da aka yanke. ga rahoton Wakilin sashen Hausa na Muryar Amurka Hassan Maina Kaina.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:39 0:00

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG