Har yanzu ana ta ci gaba da samun kiraye-kiraye ga shuwagabanni da masu ruwa da tsaki a jagorancin Najeriya da su dukufa domin nemo dalibannan da ke ci gaba da garkuwa da su wadanda aka diba daga garin Cibok.
Ana ci Gaba da Gangami Kan Chibok a Abuja, Mayu 3, 2014, Babi na 1

5
Matan kungiyar Musulmi ta FOMWAN reshen jihar Sokoto su na gangamin nuna bacin rai kan satar dalibai mata na Chibok

6
Matan kungiyar Musulmi ta FOMWAN reshen jihar Sokoto su na gangamin nuna bacin rai kan satar dalibai mata na Chibok.

7

8