Har yanzu ana ta ci gaba da samun kiraye-kiraye ga shuwagabanni da masu ruwa da tsaki a jagorancin Najeriya da su dukufa domin nemo dalibannan da ke ci gaba da garkuwa da su wadanda aka diba daga garin Cibok.
Ana ci Gaba da Gangami Kan Chibok a Abuja, Mayu 3, 2014, Babi na 1
![Matan kungiyar Musulmi ta FOMWAN reshen jihar Sokoto su na gangamin nuna bacin rai kan satar dalibai mata na Chibok. ](https://gdb.voanews.com/5fadc824-4b28-4bb4-91e2-5696205336fc_cx0_cy13_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
9
Matan kungiyar Musulmi ta FOMWAN reshen jihar Sokoto su na gangamin nuna bacin rai kan satar dalibai mata na Chibok.