Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Da China Na Ci Gaba Da Yiwa Juna Barazana Akan Cinikayya


 Peter Navarro mai ba Shugaba Trump shawara akan harkokin kasuwanci
Peter Navarro mai ba Shugaba Trump shawara akan harkokin kasuwanci

Kowane irin haraji Amurka ta dorawa kayayyakin dake shogowa kasar daga China, ita ma kasar Chinan ta yi barazanar mayar da martani ba tare da bata lokaci ba

Kasar China ta kira barazanar da Shugaba Trump keyi na Karin kudin haraji akan kayayyakin da suke cinikayya da Amurka a matsayin wani yunkurin kai kasar makura da neman tozartawa,wanda kuma tuni ita ma tayi barazanar daukar matakin ramuwar gayya.

Kasar China dai ta mayar da martini ne a jiya lokacin da shugaba Trump yace yana shirin kara harajin dala biliyan 200 a kayan da kasar ta China take sayarwa Amurka musammam ma idan kasar taki ta sauya tabiu’nta.

Darektan hukumar kasuwanci na fadar White House,Peter Navarro ya shaida wa manema labarai a jiya Talata cewa, fadar ta White House ta baiwa kasar China damar da duk take bukata domin ta canza tabi’o’inta. Amma ta bi gaban kanta.

Facebook Forum

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG