Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘Yan Kasar China Sun Mamaye Sana’ar ‘Yan Gwangwan A Lagas.


 ‘Yan Kasar China Sun Mamaye Sana’ar ‘Yan Gwangwan  A Lagas.
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:54 0:00

Yayin da kasar China ke cigaba da fadada ayyuka a kasashen Afrika, a Najeriya wasu kamfanoni mallakar ‘yan kasar China na neman maida wasu 'yan gwangwan da masu kokarin kara sabunta wasu abubuwa su zama marasa aikin yi saboda yadda suka shiga sana’ar.

​
XS
SM
MD
LG