TASKAR VOA: Gwamnatin Najeriya ta bullo da shirin Earn From Soil don mayar da kasar hedkwatar fitar da kayan abinci zuwa kasashen duniya
- Murtala Sanyinna
- Haruna Shehu
- Grace Oyenubi
- Binta S. Yero
Halin da manoman shinkafa a Zabarmari na jihar Borno ke ciki bayan 'yan Boko Haram sun kashe kinamin hamsin; Kasuwar Birnin Gwari na jihar Kaduna ta fara samun saukin matsalar 'yan bindiga; Hauhawar farashin kayan abinci ta sa mutane da dama a Nijar ba sa iya sayen kayan abinci da wasu rahotanni