Tun da safiyar yau Asabar ne kakakin shugaban kasar Femi Adesina ya fitar da sanarwar dawowar Buhari, ya kuma kara da cewa zai gabatar da jawabi ga ‘yan Najeriya da safiyar ranar Litinin.
Buhari Ya Sauka Najeriya Lafiya Daga London
A yau Asabar shugaban Najeriya Mohammadu Buhari ya sauka a birnin Abuja, bayan Kwashe sama da watanni uku yana jinya a birnin London dake Burtaniya.
![Dawowar Shugaba Mohammadu Buhari Daga Birnin London](https://gdb.voanews.com/173c7f8b-9d61-48d2-b17d-acc27d865faf_w1024_q10_s.jpg)
6
Dawowar Shugaba Mohammadu Buhari Daga Birnin London
![Dawowar Shugaba Mohammadu Buhari Daga Birnin London](https://gdb.voanews.com/986f7182-b25e-47a4-a96d-3fd5271aad59_w1024_q10_s.jpg)
7
Dawowar Shugaba Mohammadu Buhari Daga Birnin London
Facebook Forum