Yara kankana fiye da dudu aka kashe a Iraqi a shekarar 2014, bayan da mayakan kungiyar IS suka mamaye kasar da wasu yankuna da dama, har ma da yankin Mosul da Kuma wasu manyan birane, kamar yadda ofishin dake ba da tallafin ga kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF ya ce yara fiye da miliyan biyar na bukatar taimakon gaggawa.
Hotunan Yara Kankana a Iraqi Dake Cikin Mawuyacin Hali Da UNICEF Ta Fitar

5
Likitocin sun ce yara kanana da kuma masu yawan shekaru sun fi fuskantar matsalar rashin abinci da tsabtataccen ruwan sha saboda yakin Iraqi, sannan sun fi fadawa hadarin a jikkata su yayin da iyalai ke tserewa harbe-harben mayakan IS.

6
Wannan wani lokaci ne da likitoci ke kokarin yi wa Saja mai shekara guda allura sa'oi kadan bayan da iyalanta suka tsere daga yankunan IS a Mosul dake Iraqi a ranar 21 ga watan Yunin shekarar 2017. Sun kuma ce har a yankunan da hukumomin Iraqi ke rike da su, yara na fama da annobar amai da gudawa saboda rashin tsabtataccen ruwan sha.
Facebook Forum