Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Kaita yayi maraba da takwaransa sabon shugaban kasar faransa Emmanuel Macron a wata ziyara ta farko da yayi zuwa ga rundunar sojojin faransa dake kasar Mali su 4000 (Shiya Barkhane) dake cikin kasashe biyar dake yakar yan ta'addan yankin Sahel.
Hotunan Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron A Gao Dake Mali

9
Shugaban Kasar Mali Abubacar Ibrahim Keita na gaida dakarun kasar Mali a jihar Gao dake arewacin Mali, ranar Juma'a 19 ga watan Mayu shekarar 2017.
Facebook Forum