Jakadan kasar China a Congo, yace Shugaba Denis Sassou N'Guesso da takawarsa na kasar China Xi Jinping, na shirin tattaunawa akan matsalolin zaman lafiya a nahiyar Afirka ta tsakiya a yau Talata.
Shugaban Kasar Congo Denis Sassou N'Guesso, Ya Kai Ziyara Kasar China.
 
9
 
10
 
11
 
12
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
