A dukkan birane da garuruwa a fadin Amurka, ana bukukuwan zagayowar ranar samun 'yancin kai, inda ake wasannin wuta na "knockout" da sauransu.
Yau 4 Ga Watan Yuli Amurka Take Cika Shekaru 240 Da Samun 'Yancin Kai
 
1
Ofishin Jakadancinb Amurka, Berlin, Jamus
 
2
Washington, DC
 
3
Bakin tashar jiragen ruwan New York
 
4
Washington, DC
 
 
 
