A ci gaba da kakkabe sauran 'ya'yan kungiyar Boko Haram da suka rage, zaratan sojojin Najeriya sun kwace garin Gudumbali dake jahar Borno kusa da iyakar Najeriya da jamhuriyar Nijar.
Zaratan Sojojin Najeriya Sun Kwace Garin Gudumbali
Sojojin Najeriya Na Ci gaba da kakkabe sauran 'ya'yan kungiyar Boko Haram da suka rage a wasu lunguna a jahar Borno Najeriya

13
Wani kanti a garin Gudumbali dake Jihar Borno. An samu hoton bayan da zaratan sojojin Najeriya suka sake fatattakar 'yan Boko Haram daga garin dake Jihar Borno