A Kashmir mabiya 'darikar Shi'a na zanga zangar nuna rashin jin dadi game da rikicin da ya faru, tare da kame shugaban 'darikar na Najeriya Ibraheem Zakzaky.
An Yi Zanga Zangar Neman A Saki Shugaban Shi'ar Najeriya Zakzaky
A Kashmir mabiya 'darikar Shi'a na zanga zangar nuna rashin jin dadi game da rikicin da ya faru, tare da kame shugaban 'darikar na Najeriya Ibraheem Zakzaky.

5
Masu Zanga Zanga Akan Tituna