Masu ruwa da tsaki a kan harkokin ilimi a Najeriya na mayar da martani game da sanarwar gwamnatin kasar akan ci gaba da rufe makarantu domin dakile yauduwar cutar coronavirus.
Shugaba Sudan ta Kudu Salva Kiir, ya ce yanzu kasar ta tsallake matakin fadace-fadacen siyasa, amma abin takaicin shi ne, yanzu tana fuskantar rikice-rikice a tsakanin al’umominta.
Adadin wadanda cutar COVID-19 ke kamawa a duniya na ci gaba da karuwa a kullum yayin da Amurka ke ci gaba da zama kasar da ta fi kowacce yawan masu cutar a duniya.
A Najeriya, an yi nasarar samar da wata na'urar da za ta taimaka wajen yaki da cutar coronavirus yayin da adadin masu kamuwa da ita ke karuwa a kasar.
Domin Kari