Ana samun ra'ayoyi mabanbanta a tsakanin gwamnonin jihohin Amurka kan yadda za a bullowa cutar coronavirus.
Yayin da take kokarin shawo kan cutar coronavirus da ta addabi duniya, kasar Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo na fuskantar kalubalen Ebola.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce tana bukatar karin makudan kudade idan ana so a kaucewa asarar rayuka sanadiyyar COVID-19 a duniya.
Adadin masu coronavirus a Najeriya na kara hauhawa yayin da yawan masu kamuwa da ita a duniya ke ci gaba da karuwa a wasu kasashe.
An yi kiyasi yawan kudin ya kai dala biliyan 864, adadin da ya haura abin da Amurka ke gani na gibi a duk shekara a tarihin kasar.
'Yan Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyi mabanbanta tun bayan da hukumomin kasar suka ayyana shirin sake bude makarantu bayan rufe su da aka yi saboda cutar croronavirus.
Domin Kari