Sa'o'i kadan bayan da Shugaban Nijer Issouhou Mahamadou ya daba sanarwar daukar matakan rufe iyakoki, da makarantu, da kuma sauran muhimman wuraren bukatun jama’a domin riga kafin cutar coronavirus, ‘yan kasar sun bayyana ra’ayoyi mabambanta a dangane da wannan mataki.